Miyan yakuwa

asmies Small Chops
asmies Small Chops @cook_16692416
Kaduna

Miyan yakuwa nada dadi sosai ga karin lafiya

Miyan yakuwa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Miyan yakuwa nada dadi sosai ga karin lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Yakuwa
  2. Manja
  3. Nama
  4. Salt and seasonings
  5. Kayan miya
  6. Ruwa
  7. Maggi signature miya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kayan miyan ki tattasai, tarugu, albasa da tumatir ki nikasu

  2. 2

    Ki wanke nama ki tafasa da albasa, gishiri, citta and garlic

  3. 3

    Idan ruwan tafashen ya kusa karewa saiki xuba manja da kayan mijan ki ki barsu su dan soyu

  4. 4

    Saiki xuba gishiri da maggi kidan kara ruwa

  5. 5

    Ki dauko yakuwan ki da kika wanke kika yanka ki xuba da sliced albasa ki rufe ki rage wutan ki bar yakuwan ya daho

  6. 6

    Xaki iya using kabewa koh gyadan miya if you wish to.

  7. 7

    Ana cin miyan da tuwo

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
asmies Small Chops
asmies Small Chops @cook_16692416
rannar
Kaduna
food scientistfood lovera wife and mother
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes