Kaza mai fulawa da kwai(Crispy chicken)

deezah
deezah @cook_18303651

Nayi wanan kaza ne saboda inason shi kuma inzan siya ina siyanshi da tsada shiyasa nakeyi da kaina

Kaza mai fulawa da kwai(Crispy chicken)

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Nayi wanan kaza ne saboda inason shi kuma inzan siya ina siyanshi da tsada shiyasa nakeyi da kaina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Dan dano
  3. Spices
  4. Madara
  5. Kwai
  6. Fulawa
  7. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki sama kazanki kisa a bowl

  2. 2

    Seki zuba madara da spices da dandano ki jujjuya seki rife kisa a fridge

  3. 3

    Bayan minti20 seki dan tafasa kazan tare dasu madara dakika sa seki kawo fulawa kisa barkono kadan dakuma maggi kijuya

  4. 4

    Seki fasa kwai agefe kisa kazan acikin fulawa seki cire kisa akwai seki qara sawa afulawa kisa amai me zafi inyayi brown ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deezah
deezah @cook_18303651
rannar

sharhai

Similar Recipes