Kayan aiki

  1. 2Dankali hausa
  2. 3Kwai zabbe
  3. Mai
  4. 1Tarugu
  5. Tafarnuwa3
  6. 1Albasa
  7. 1Magi mai star

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarku zaki firi dankalin hausar ki kisa gishi kiya mutsa sai kisa mai a wuta da Albasa sai kizuba,Sai kiyanka Albasarki.kiyanka tafarnuwar ki kizuba ciki dankin soyarki,zaki ji qamshi natashi.kuma yanaqara dandano ga baki

  2. 2

    Shiku.kwai ki nazabbe ki. Fasa shi mai kyau ne,to sai.kisa Albasarki ta rugunki da danyar tafarnuwarkiSai kisa magin ki mai star kwara daya sai ki kada ki soya shi.kita juya shi har sai ya wargaje kamar haka shina kinga sai ci sai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Similar Recipes