Kunun gyada 1

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Yada da gardi ana Shan Shi da safe ya riqe ciki sosai

Kunun gyada 1

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yada da gardi ana Shan Shi da safe ya riqe ciki sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 mn
mutum hud
  1. Markadaddoya gyda kofi1
  2. 2Garin gero Kofi
  3. 4Lemun Sami
  4. Suga

Umarnin dafa abinci

30 mn
  1. 1

    Zaki dama gyada da ki tace ki Dora a wuta.idan ya tafasa Sai ki zuba wanna geron dankika wanke

  2. 2

    Sai ki kwaba garin geron da ruwan lemun stamina nann.

  3. 3

    Sai ki sheqa ruwan gydar acikin qullin ki juya Shi let nan kisa suga asha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

sharhai

Similar Recipes