Kayan aiki

24 pcs
  1. 2Flour kofi
  2. 3/4kofi na ruwa
  3. Mai cokali 2
  4. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan kika tankade flour dinki sai ki sa gishiri,mai da kuma ruwa ki juya yayi sosai

  2. 2

    Bayan ya hade sai ki yanka shi guntu guntu

  3. 3

    Sai ki rufe shi(amfanin rufe shi kar ya bushe).sai kina dauko biyu kina Dan buda shi sai ki shafa masa mai Shima dayan ki shafa mai a tsakanin su

  4. 4

    Sai ki sa rolling pin ki bubbuda shi sosai har sai yayi fadi sai ki saka a non stick pan ki gasa

  5. 5

    Idan yayi sai ki raba shi gida hudu.sai kina dauko kowane dayan Shima ki raba shi gida biyu.kina hakan har ya qare shikenan sai ki nada samosar ki.

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai

Cook Today
Z.A.A Treats
Z.A.A Treats @mamanNurayn
rannar
Sokoto
I love cooking.
Kara karantawa

Similar Recipes