Gullisuwa

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

#ALAWA madari Abu ce Mai dadin gaske da bada lafiya, nikan sarrafata ta yanda nake so Kuma nasan zai gamsar.

Gullisuwa

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#ALAWA madari Abu ce Mai dadin gaske da bada lafiya, nikan sarrafata ta yanda nake so Kuma nasan zai gamsar.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi 2 na Madara
  2. Babban cokali 2 na sukari
  3. Flavor
  4. Ruwa kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada Madara da sukari ki juyasu sai zuwa ruwa kadan kisa flavor karan ki jujuya, sai kin tabbatar ya hade idan ruwan bai Isa ba sai ki qara.

  2. 2

    Kiyi a haniali wurin zuba ruwan kar yayi yawa, sai ki dunkula kwalo kwallo.

  3. 3

    Sai ki soya a Mai amma da wuta kadan. Nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes