Farfesun kayan ciki

Anisa Maishanu
Anisa Maishanu @amaishanu
#Sokotostate

Gaskiya wannan girki yanada dadi da safe aci shi da bread kuma sirrin farfesu asaka masa daddawa

Farfesun kayan ciki

Gaskiya wannan girki yanada dadi da safe aci shi da bread kuma sirrin farfesu asaka masa daddawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5hr
2 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

5hr
  1. 1

    Zaki wanke kayan cikin ki sosai ki tabbatar da babu wani datti daya yyi saura

  2. 2

    Ki aza ki saka ruwa da kayan miya kayan kamshi da maggi da kuma daddawa

  3. 3

    Ki barshi da dahu sosai sai asauke ana iya cinsa hakanan ko da bread

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Anisa Maishanu
Anisa Maishanu @amaishanu
rannar
#Sokotostate
Ina matukar son girki wallahi
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes