Dafaffen doya da miyarkwai

Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
Gombe

Doya da miyarkwai
Girki ne medadi dagina jiki
Gwadashi a yau kaikibari abaki labari

Dafaffen doya da miyarkwai

sharhi da aka bayar 1

Doya da miyarkwai
Girki ne medadi dagina jiki
Gwadashi a yau kaikibari abaki labari

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kwai
  3. Magi
  4. Gishiri da siga
  5. Tarugu da tumatur
  6. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere doyanki ki wanke kidafa da gishiri da siga

  2. 2

    Sai kisamu abunda Zaki zuba kwai me tsafta kifasa kwai dadai yawan dakikeso nide nayi amfani da hudu,saiki yanka fresh tomato da albasa kijajjaga tarugu kizuba acikin kwan duka kisa magi dadai yanda zeisheki nide nasa 3 zikijuya

  3. 3

    Kidauko abun suya kizuba mai dan dadai,inyai zafi kijuye kidinga juyakwan da cokalihaise kintabbatar yasoyu saiki zuba ruwa kadan kirufe after 2 minutes kisauke. Banaso tomato din ya narkene,shiyasa nake wannan process din,kema kigwada zakibani labari 😉

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
rannar
Gombe
girki yanasani nishadiinajin dadi aduk lokacin da nake girki
Kara karantawa

Similar Recipes