Kayan aiki

  1. Mangwaro
  2. Lemon juice
  3. Ginger
  4. Sugar
  5. Kankara
  6. Tiara mango (optional)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke mangwaro sai ki bare bayan ki yanka sai ki wanke ginger ki hada da mangwaro sai kiyi blending dinsu sai ki tace.

  2. 2

    Zaki dakko juice dinki sai kisa sugar da lemon juice da tiara idan kinaso sai ki zuba aciki ki juya sosai sai kisa kankara aciki sai asha da iyali wannan juice din yanada matukar dadi sosai.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes