Soyayyen dankalin turawa 2

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

#oct1strush agaskiya inason dankalin turawa shiyasa ina sarrafashi hanyoyi da dama

Soyayyen dankalin turawa 2

#oct1strush agaskiya inason dankalin turawa shiyasa ina sarrafashi hanyoyi da dama

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Mai
  3. Kwai
  4. Albasa
  5. Maggie da gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaka fere dankali karabashi bibbiyu sae ka wanke ka zuba a tukunya Mai tsafta kazuba gishiri kadan sae ka rufe kabarshi ya nuna Amma kada yayi luguf gun dafawa domin kuwa zae farfashe in ya dahu sosae

  2. 2

    Inya nuna sae ka tace a matsami agefe kuma ka fasa kwai a Dan kwano ka yanka albasa kasa maggi kadan ka kada shi Amma kada ya tsinke

  3. 3

    Sae ka dunga dauko dankalin daka dafa kana sakawa acikin ruwan kwai sae ka saka acikin Mai me zafi daka dora a wuta

  4. 4

    Inya soyu yadda kakeso sae ka tsame a matsami domin Mai din ya tsane inya tsane sae ka zuba a mazubin dakake tarawa

  5. 5

    Ahaka har ka gama soya dankalin ka duka shikenn ya kammala

  6. 6

    Sae aci Dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes