Coconut milk

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

#oct1strush yayi dadi sosai

Coconut milk

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

#oct1strush yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Kwakwa babba
  2. 1Madara ta ruwa
  3. Flavor
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere bakin kwakwa ki yanka kanana ki markada a blender ki tace saikisa flavor,sugar da Madara ki juya kisa a fridge yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes