Farfesun kifi da dankalin turawa

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

#oct1strush yayi dadi sosai nayi mna shi a breakfast kuma Alhmdllh komai yayi yadda muke so

Farfesun kifi da dankalin turawa

#oct1strush yayi dadi sosai nayi mna shi a breakfast kuma Alhmdllh komai yayi yadda muke so

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 5Dankali guda
  2. Kifi kowane iri
  3. 1Albasa babba guda
  4. Attaruhu yadda kike son yaji
  5. 1Tumatur
  6. 3Maggi
  7. Gishiri dan kadan
  8. Curry 1 tspn
  9. Onga kadan
  10. Mai 2 tblspn

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wannan sune abubuwan da muke bukata idan zamuyi farfesun kifi da dankalin turawa

  2. 2

    Da farko zaki zuba mai a tukunya saiki zuba albasa ishashshiya ki dan soya ta sama sama

  3. 3

    Sannan saiki zuba attaruhu,tumatur da albasa Wanda kika jajjaga su ki soyasu sama sama Sannan saiki zuba maggi da kayan kamshinki

  4. 4

    Saiki zuba ruwa kamar kofi daya ki rufe ki barshi y tafasa Sannan ki zuba dankalin ki ki rufe ki barshi kmr 10 to 15mnts

  5. 5

    Bayan minti 10 zuwa 15 yayi laushi saiki bude ki duba sai ki saka kifinki ki gauraya y shiga cikin dankalin saiki rage wuta

  6. 6

    Ki zuba albasa ki rufe ki barshi kmr 7 to 8 mnts shikenan kin kammala

  7. 7
  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes