Kidney Sauce

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

So Aysha Tunau qanwata tazo mana ziyara shine nace bari nayi mata something simple and special.
#oct1strush

Kidney Sauce

So Aysha Tunau qanwata tazo mana ziyara shine nace bari nayi mata something simple and special.
#oct1strush

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10minutes
mutun 1 yawan abinchi
  1. 1Koda kilo
  2. 4Tarugu
  3. 1Albasa
  4. 2Dandano
  5. Kayanyaji rabin spoon
  6. Mai chokali 4
  7. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

10minutes
  1. 1

    Zaki jajjaga tarugu albasa tafarnuwa ki aje gefe

  2. 2

    Sannan ki zuba mai awuta yayi zafi se kisaka koda kiyita juyawa hadta chanza kala

  3. 3

    Se ki zuba ka kayan miya ki cigaba da juyawa se dan dano da kayan kamshi.

  4. 4

    Zaki iya cin wannan sauce din da dankali ko doya ko shinkafa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes