Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Tsakin shinkafa
  2. Gyada
  3. Zogale
  4. Attarughu da albasa
  5. Dandano
  6. Curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke tsakinki sai ki zuba ruwa aciki sai ya shanye

  2. 2

    Sai ki daura tukunya a wuta kisa kwandon karfe,sai kisa foil paper aciki

  3. 3

    Sai ki zuba tsakinki da zogale da gyada,kibarshi ya dahu

  4. 4

    Sai ki sauke kizuba a roba kizuba mangyada, attarughu da albasa da maggi

  5. 5

    Sai ki mayar wuta ya qara dahuwa,sai ki sauke

Edit recipe
See report
Share

Written by

Maryam Sultan
Maryam Sultan @cook_21028053
on
Jos
cooking make me happy
Read more

Similar Recipes