Roti bread nd beans sauce

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

Bread India recipe sunaji dashi yanada dadi ga laushi uwar gida kigwada

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

awa1mintuna
mutum 3 yawan a
  1. 2 cupFlour
  2. cupYoghurt half
  3. 1 tbspVinegar
  4. Baking powder half teaspoo
  5. Baking soda half teaspoon
  6. Yeast 1 teaspoon
  7. Salt half teaspoon
  8. 2 tbspOil

Umarnin dafa abinci

awa1mintuna
  1. 1

    Zaki hada flour, yeast,baking soda,baking powder,salt kijuya,yoghurt kisa vinegar kijuya. Kijuye akan flour kikwaba kidan sa ruwa kadan kwabin yahade jikin sa kisa mai kiciga ba da bugawa kirufe yayi minti 30

  2. 2

    Kidauko kwabin kibuga sannan kiraba shi gida 6 kidauki kuwanne kimulmu leshi yayi Ball kidauko chopping board kibarbada flour kimurza yayi circle raguwar suma haka zakiyi.

  3. 3

    Kidura aluminium pan idan yayi zafi kigasa idan gefe yayi kijuya gefen idan kisauke saiki shafa mai ajiki saiki sa aleda sai acida beans sauce ko tea

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

Similar Recipes