Brownies

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#holidayspecial Yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mintuna
4 yawan abinchi
  1. 1Flour
  2. 1 cupSugar
  3. 1/3 cupCocoa powder
  4. 2/3 cupMeltin butter
  5. Flavor 1 teaspoon
  6. 2Egg
  7. Baking powder 1teaspoon
  8. Salt 1/4 teaspoon
  9. Chocolate

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Zaki hada, meltin butter da sugar kijuya kisa kwai da flavor kijuya sosai kisa flour, cocoa powder, baking powder, salt kijuya sosai kidauko baking pan kizuba kibashi San kikawo chocolate kisa asaman saiki gasa a oven.

  2. 2

    Idan yagasu saiki yanka kinarka chocolate ki matsa asaman Brownies.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes