Vanilla oil cupcake

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#kitchenchallenge wannan cake yanada dadi ga saukin yi bakashe kudi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

rabin awa
3 yawan abinchi
  1. 1 cupFlour
  2. 2Egg
  3. 1/4 cupOil
  4. 1/4 cupFress milk
  5. cupSugar half
  6. 1 tspBaking powder
  7. 1 tspVanilla
  8. 1/4 tspSalt

Umarnin dafa abinci

rabin awa
  1. 1

    Zaki fasa kwai kisa mixer kibuga kisa sugar kiciga ba da bugawq kisa oil, vanilla kibuga kihada flour, baking powder, salt kijuye akai kijuya sannan kikawo fress milk kizuba kijuya.

  2. 2

    Kidauko pan kisa paper sannan kidebi kwabin kizuzzuba kiyi preheat oven sannan kisa cake kigasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes