SHINKAFA DA WAKE (GARAU-GARAU)

Heedayah's Kitchen
Heedayah's Kitchen @cook_17010056
Kano

Nida family na munason garau-garau sosae shiyasa bana gajiya da dafata🥰😍🥂

SHINKAFA DA WAKE (GARAU-GARAU)

Nida family na munason garau-garau sosae shiyasa bana gajiya da dafata🥰😍🥂

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. shinkafa
  2. Ruwa
  3. Wake
  4. Kanwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Za'a dora ruwa awuta agyara wake a aje

  2. 2

    Idan ruwan yatafasa awanke wake azuba,asaka er kanwa arufe(saka kanwa yanasa wake saurin nuna)

  3. 3

    Idan waken yadahu rabi(half done) se awanke shinkafa azuba arufe

  4. 4

    Zuwa wasu mintuna aduba in ruwan ya tsotse ta dahu kenan,asaka leda saman asa murfi arufe arage wuta ta turara sannan asauke.shikenan😅

  5. 5

    Se asoya mangyada da albasa ko manja ayanka salad,cucumber,tumatir da albasa aci dashi!

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Heedayah's Kitchen
Heedayah's Kitchen @cook_17010056
on
Kano
I cook because food ixx my love language, i love providing a healthy and tasty meal to people i love.❤🌸🌼
Read more

Similar Recipes