Fancake

Raliya Rabiu
Raliya Rabiu @Raliya1995
Kano

Fancake Yana d dadi musamman lokacin breakfast saboda Yana da saukin sarrafawa ga dadi ga kosarwa shi yasa yke n musamman

Fancake

Fancake Yana d dadi musamman lokacin breakfast saboda Yana da saukin sarrafawa ga dadi ga kosarwa shi yasa yke n musamman

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 30mintuna
Mutum uku
  1. 250 gfulawa
  2. 2Kwae
  3. Madarar gari chokali 5
  4. Sukari chokali 5
  5. gwangwaniMan gyada Rabin
  6. Baking powder chokali 1
  7. Flavour chokali daya

Umarnin dafa abinci

Minti 30mintuna
  1. 1

    Da farko za'ami kwano me kyau a tankade fulawa azuba sikari azuba baking powder afasa kwae akai

  2. 2

    Agefe guda Kuma sae asami Dan karamin roba azuba madarar garin nan sai azuba mata ruwa chokali biyu a jiya sae ajuyeta akan ragowar kayan hadin

  3. 3

    Sae azuba flavour da mai ayita juyawa sosae har sae komai y hade jikinsa ana son kaurinsa y zamana yfi n wainar fulawa Amman Kuma Kar yy kauri sosae idan Kuma yy kauri sasai sae akara ruwa kadan

  4. 4

    Zaki kunna wuta low heat sosae asamu kasko Mara kamu(non stick) kisami tissue kidan ringa tsomata amai kadan kina goge kaskon kina zuba Killin yadda kk son girmansa Amman ba'a juya shi

  5. 5

    Fancake dinmu y kammalu

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Raliya Rabiu
Raliya Rabiu @Raliya1995
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes