Pancake

Hannatu Nura Gwadabe
Hannatu Nura Gwadabe @Umcy1997
Kano

Yana da dadi sosai musamman lokacin kalaci maigidana har saida yayi santi

Pancake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yana da dadi sosai musamman lokacin kalaci maigidana har saida yayi santi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi daya na flour
  2. Madara rabin kofi
  3. 1/3 cupsugar
  4. 1 tbspBaking powder
  5. 1Kwai guda
  6. Butter cikin babban cokali 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada flour da sugar da Madara da baking powder ki fasa kwai guda 1 ki narka butter kisa sai kisa ruwa rabin Kofi ki dama da kyau

  2. 2

    Ki samu non-stick kasko ki shafa mai ko butter saiki kike diban qullun nan kina zubawa amma wutar kadan zaki sa da kinga ya danyi brown saiki juya shi in qasan ma yayi saiki cire a haka har ki gama

  3. 3

    Zaki iya garnishing da Nutella ko zuma ko Madara Ni nayi amfani da Nutella da Madara.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hannatu Nura Gwadabe
rannar
Kano
Ina matuqar son girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes