Fish casserole

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Fish casserole hadin kayan lambu ne masu amafani ajikin Dan Adam ga dadi ga Karin lapia. Hadine da Zaki iyaci da couscous ko biski ko Kuma duk wani Abu Mai shagewa Wanda yadanganci yanayin dambu

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

30mintuna
5 yawan abinchi
  1. Kabeji guda daya
  2. 3Karas Kofi
  3. Green beans Rabin kofi
  4. Kifi soyayye
  5. Curry cokali 2
  6. 8Maggi guda
  7. Mai Rabin kofi
  8. 10Attarugu guda
  9. 3Albasa guda

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki gyara veges dinki kamar kabejin karas,peas and grean beans ki yankasu ki tsanesu

  2. 2

    Saiki dauko tukunya kisa Mai kisa jajjagen attarugu da albasa ki soya su soyu saikisa ruwan nama idan kina dashi idan baki dashi kisa ruwa kawai Kofi 2 saiki zuba Maggi da gishiri kinzuba kabejinki

  3. 3

    Bayan kinsa kabeji kisa albasa kisa karas da green beans, saiki dagargaza kifinki ki cire kayar ki zuba kisa fish seasoning da curry saikisa Dan black papper da garlic powder

  4. 4

    Saiki rufe kibarshi yayi kamar mintuna 5 saiki sauke komai ya nuna. Idan kina bukatar Karin bayani ziyarci YouTube kiyi searching meenat kitchen zakiga vedio dinsa gobe insha Allah Zan Dora Kuma zakiga wasu vedios din girke girke kala kala na gode

  5. 5

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai (3)

@Sarah's Cuisine n Pastries
@Sarah's Cuisine n Pastries @cook_26161801
Aunty meenat in baby yayi rowa laifinki ne, saboda rai na ya biya

Wanda aka rubuta daga

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes