Fanke

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Zaki iyaci da kunun gyada,ko da duk sbinda kke so

Fanke

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Zaki iyaci da kunun gyada,ko da duk sbinda kke so

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa kofi uku
  2. cokaliYis rabin
  3. Sikari cokali uku
  4. Ruwan dumi rabin kofi
  5. Madara cokali daya
  6. Man suya yadda zai isa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade filawarki sannan kisa mata yis,madara,sikari ki jujjuya

  2. 2

    Saikisa mai ruwan dumi ki kwaba ki rufe kibarshi yatashi

  3. 3

    Idan yatashi saiki dora mai yayi zafi saiki sawa kina soyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes