Shredded liver sauce

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan girki yana da dadi ga amfani ajikin Dan Adam. Zaki iya cinshi da shinkafa ko cous cous. #kanostate.

Shredded liver sauce

Wannan girki yana da dadi ga amfani ajikin Dan Adam. Zaki iya cinshi da shinkafa ko cous cous. #kanostate.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. Hanta
  2. Hanta
  3. Albasa daya babba
  4. Albasa daya babba
  5. Koren tattasai daya
  6. Koren tattasai daya
  7. Soy sauce cokali 3 babba
  8. Soy sauce cokali 3 babba
  9. Mai cokali 3 babba
  10. Mai cokali 3 babba
  11. 3Maggi
  12. 3Maggi
  13. Kayan kamshi cokali daya karami
  14. Kayan kamshi cokali daya karami
  15. Ruwa cokali 3
  16. Ruwa cokali 3

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke hanta ki yankata dogaye ko kanana sannan kisa mai a pan ki soyata ki zuba albasa ki juya.

  2. 2

    Ki saka maggi da kayan kamshi ki juya sannan ki zuba ruwa kisa soy sauce ki rufe yayi minti biyar ki yanka koren tattasai ki zuba sae ki kashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
Sau bibbiyu kika rubuta ingredients

Similar Recipes