Fish roll

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Zaki iyaci da lemon ginger ko shayi me kayan kamshi

Fish roll

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Zaki iyaci da lemon ginger ko shayi me kayan kamshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Filawa kofi
  2. Baking powder 1teaspn
  3. Salt kadan
  4. Butter ko mai cokali 2
  5. Kifi ko nama
  6. Spices
  7. 1Albasa
  8. 2Maggi
  9. Man suya
  10. Ruwa rabin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade filawarki sannan kisa gishiri,baking powder,butter ki jujjuya sosai sannan kisa ruwa ki kwaba kwabin yayi laushi saiki rufe

  2. 2

    Sai kifi ko nama duk wanda kike dashi,nidai nayi amfani da nama zaki dafashi ya dahu sosai sannan ki daka kisa mai spices da maggi,albasa sannan ki soyasu sama sama

  3. 3

    Zaki dauko kwabinki kike murzawa kinasa naman kina nannadewa

  4. 4

    Haka zakiyi har kigama sannan ki dora mai yayi zafi saiki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes