Sardine sandwich

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
Kaduna

Domin breakfast ga sauqin sarrafawa ga dadin dandano😋

Sardine sandwich

Domin breakfast ga sauqin sarrafawa ga dadin dandano😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Slice bread
  2. Sardine
  3. Butter
  4. Kayan miya
  5. Sinadarin dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A cire slice bread ashafa butter a gefeta baya,ta dayan gefen ma ashafa Amma badayawa ba.se a dauko kifin gwangwanin a cire Kaya a murmusa shi se a saka jajjagen kayan Miya badayawa ba da sinadarin dandano kadan ajuya gaba daya,se a diba asaka a Bari daya na bread din kamar haka👇

  2. 2

    Se a rufe da dayan daba asaka mawaba,se a goge toaster saboda kura akunna yayi zafi a jera bread din aciki a rufeshi

  3. 3

    Idan yayi xe kashe kanshi,se a kashe

  4. 4

    A yankashi da huqa idan anaso..xa a iya chi da tea ko drinks....aci Dadi lafia

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

sharhai (3)

Similar Recipes