Brazilian lemonade

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

Yanada dadi sosai

Brazilian lemonade

Yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
Mutum uku
  1. 6Lemon guda
  2. 1 cupCondensed milk
  3. 1 cupSugar
  4. 4 cupRuwa
  5. 1 cupKankara

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko za a yanka lemon din a cire kwallayen

  2. 2

    Sai a zuba a blender azuba sugar da condensed milk

  3. 3

    Asa kankarar asa ruwa sai ayi blending sama sama

  4. 4

    Sannan sai a tace bayan an tace sai akara maida ruwan blender ayi blending shikenan sai a zuzzuba

  5. 5

    Yanada dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar
kano

Similar Recipes