Wainar fulawa

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Tana da dadi.kayan kwalama na mata

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFulawa
  2. Dandano
  3. Attaruhu da albasa
  4. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki greating attaruhunki saiki yanka albasa.ki zuba fulawa a maxubi kisa attaruhu da albasa da dandano aciki ki dama da ruwa amma karyayi ruwa kuma karyayi kauri saiki dora nonstick pan dinki awuta kina sa manja kina zuba kullinki kina soyawa har kigama

  2. 2

    Enjoy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

Similar Recipes