Tuwon shinkafa miyan gyada

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Kai asali na baa abincinnan a gidanmu Amma nayi secondary a bauchi ana mana a dining toh shine yau na gwada bansan ya zan fada muku dadinsaba gaskiya kawai ku gwada

Tuwon shinkafa miyan gyada

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Kai asali na baa abincinnan a gidanmu Amma nayi secondary a bauchi ana mana a dining toh shine yau na gwada bansan ya zan fada muku dadinsaba gaskiya kawai ku gwada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. Danyan shinkafa
  2. Ruwa
  3. Kayan miya
  4. Ice fish
  5. Gyadan miya
  6. Alayyahu
  7. Kayan kanshi
  8. Dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Yadda Zaki dafa tuwon shinkafa

    Dafarko zakisa tukunya awuta kisa ruwa kafin yatafasa sekidebo shinkafanki ki wanke tas ki cire duk wata datti inyatafasa se kizuba kibari yadahu sosai seki tukasa yayi laushi sosai ko Ina yahade se kikara rufewa yaturara se kisauke kizuba a flask dinki Kamar haka

  2. 2

    Yadda zakiyi miyan gyada
    Dafarko zakisa tukunya kisa mai kizufa jajjagen kayan miya kisoya inyasoyu kisa ruwa kizuba Dandano da kayan kanshi se kizuba kifinki kibari yatafasa in yayi tsami kisa kanwa kadan ko bakin powder se kizuba gyadanki daidai yadda kikeso yadda zai isheki se kibari ya bararrako yayi Dan kauri se kisa alayyahu kigarwaya yayi minti kadan kisauke shikenan kingama miyanki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes