Alawar madara

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Nayishi dan yara

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Madara
  2. Ruwa
  3. Suga
  4. Butter kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisa ruwa kadan atunya inyatafasa kisa sugar da butter kadan seki Toka madara Kamar yadda ake tuka tuwo harse yayi tauri shikenan sekiyanka yadda kikeso

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes