Masa

Zainab Sulaiman
Zainab Sulaiman @zeey

Mom dina tana son masa

Tura

Kayan aiki

  1. 4Shinkafa kofi
  2. Albasa
  3. 1 1/2 tbspBaking powder
  4. 2 tbspYeast
  5. 1 chokaliSugar
  6. 1 tspSalt
  7. Mai na soyawa
  8. Flowa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke shinkafa ki kika ya kwana

  2. 2

    Ki kai markade

  3. 3

    Azo a hada da flows,yeast,baking powder, gishiri, sugar sai ki hada sosai ki bari ya tashi

  4. 4

    Bayan ya tashi sai a soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Sulaiman
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
masar nan tayi kyau masha Allah
in samu agashe da cabbage in hada yau bani ba chin tuwon dare 😋😋

Similar Recipes