Kayan aiki

  1. Flour
  2. Madara
  3. Sugar
  4. Butter
  5. Flavour
  6. Baking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki juye butter a bowl se kisa sugar,baking powder,Madara, flavour kiyita gaurayawa har ya hade ta ko Ina

  2. 2

    Sannan ki dauko tankadadden flourn ki kina zubawa a hankali kina gaurayawa har yyi tauri

  3. 3

    Se ki ajiye ya huta
    Sannan ki murza ki cire shape din da kikeso

  4. 4

    Sannan ki jera a baking try

  5. 5

    Se ki gasa shi a oven
    Idan yayi seki cire
    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes