Alkubus

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Wannan shine karo na farko da na tabayin alkubus ku alhamdulillah ya fito da kyau kuma yayi dadi duk da cewa yara sunche beji gishiri ba 😅
Na sadaukar da girkin nan ga duk yan Cookpad Hausa only amma 😎😃

Alkubus

Wannan shine karo na farko da na tabayin alkubus ku alhamdulillah ya fito da kyau kuma yayi dadi duk da cewa yara sunche beji gishiri ba 😅
Na sadaukar da girkin nan ga duk yan Cookpad Hausa only amma 😎😃

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. 1Garin alkama kofi
  2. chokaliYeast rabin qaramin
  3. Gishiri kadan
  4. Mai na shafawa

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaki kwaba garin alkama da ruwan dumi tare da yeast

  2. 2

    Ki rufe wuri me dumi har ya tashi

  3. 3

    Idan ya tashi ki qara bugawa kishafama molds din ki mai

  4. 4

    Ki zuba ki barshi ya qara tashi sannan kisa a steamer ko madambachi ya sulala tsawon minti 20

  5. 5

    Ashe ma bayada wuya inata tsoron gwadawa yanzu kam mun zama expert 😅

  6. 6

    Waze fara gwadawa 💃💃💃

  7. 7

    Kunga laushin abunnan kuwa
    Baa magana ita wannan sauce din ga irinta nan a link din qasa 😊

hade girke girke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes