Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a hada butter sugar ayi beating har sai yayi fluffy,
- 2
Sai azuba kwai sannan asaka flour ahankali tareda madara din,
- 3
Azuba flavour, ayi amfani da spatula a motsa da kyau
- 4
Sannan ajera paper cups azuba batter din sannan ayi baking.
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Plain vanilla cake
Yayi dadi sosai ga laushi baa magana sai wanda ya gwada shi zai bani lbr. Zeesag Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
Vanilla cake
Am not a fan of vanilla cake, but this one is special. Very fluffy and tasty. Try my recipe and thank me later. Princess Amrah -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16548567
sharhai (4)