Tura

Kayan aiki

  1. Zobo
  2. Kayan kamshi
  3. Ruwa
  4. Sai kayan hadi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Bawani wahala bane ki sa zobo a wuta kisa ruwa kisa kanwa idan yata fasa sai ki zuba kayan kamshi ki rufe har ya dahu

  2. 2

    Idan yayi ki sauke yasha iska ki tace ki hada kayan komai da komai

  3. 3

    Ni bana sa sugar idan na mishi wanan hadin amma ke idan zakin bai miki ba zaki iya sa sugar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Xahra’s Cuisine
Xahra’s Cuisine @cook_18272167
rannar
Jos
I love cooking 👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes