Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. 1/3 cupButter
  3. 2Eggs
  4. 3 tbsPowdered milk
  5. 1 tbsSugar
  6. 1/2 tspSalt
  7. 1 tspBaking powder
  8. Minced meat
  9. Onions & seasoning
  10. Veg.oil.Attaruhu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko a zuba flour,sugar baking powder,Madara,kwai, salt, butter da ruwa Mai sanyi a juya sai asa cikin fridge na minti talatin

  2. 2

    A soya Nama da kayan kamshi tare da Mai da albasa da tarugu sai a zuba cornflour a cikin naman da ruwa kadan Idan yayi a sauke

  3. 3

    A fiddo hadin meatpie a murza a fidda daidai girman da kakeso zuba nama a rufe a kada kwai daya kwanduwar kawai.. asa cokali Mai yatsu a datse.. banyi amfani da meatpie cutter ba. Sai na shafe farantin gashi da butter na jera na shafe meatpie din da kwai.sai a gasa wutar sama da ta kasa kadan minti 20.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummouh Muhammad
Ummouh Muhammad @Cookhafsat2017
rannar
Katsina State

Similar Recipes