Kayan aiki

40mins
mutum biyu
  1. 2 cupsFulawa
  2. irish poatoe babba guda daya
  3. Butter tablespoon
  4. Sugar teaspoon,
  5. minced meat yanda kikeso
  6. Baking powder pinch,
  7. carrots babba guda daya,
  8. albasa
  9. Salt pinch,seasoning and water

Umarnin dafa abinci

40mins
  1. 1

    Zaki sami mazubi mai kyau ki tankade flour dinki aciki,sanan ki sa baking powder, gishiri salt and butter ki murje sosai sanan kisa ruwa ki kwabashi yayi kauri sosai then set aside

  2. 2

    Ki fere dankalinki kiyi dicing ki daura akan wuta ki dafa amma kar yayi lugub,sanan ki fere carrots sanan ki bare albasanki ki yi dicing dinsu qana na ki aje gefe.idan wanan dankalin ya soyu sai ki tsaneh ruwan sanan ki dansa mai taReda albasanki ki dan soyasama sama sanan ki zuba minced meat din ki da carrots ki sa seasoning din da kike so sai ki jujuya ki aje gefe

  3. 3

    Sai ki dako toaster dinki ki goge sanan ki shafa mata butter,sai ki dako dough dinki kiyi kneading dinshi daidai yanda zai rufe holes din toaster din sai ki kawo filling dinki kisa ah dai dai yan ramin nan kar ya hau sama

  4. 4

    Sai ki dauko dayan kneaded dough Dinki kisa ki rude ki tabatar ya ruFe kou ina sai ki shafa butter asamanshi ki rufe

  5. 5

    Toaster dina mai control neh so nasashi ah medium saboda flour din ya gasu sosai been it danya neh

  6. 6

    Zaki jira har ya gasu sanan ki kashe ki ciro ki rarraba idan kinaso

  7. 7

    Ni naci tare da tea sabida da sahoor nayi amfani dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

Similar Recipes