Doughnut

Baa saka ruwa ko milk cikin wannan doughnut din, cream nd yoghurt kawai, wannan shi ake kira doughnut 🍩 😋sai an gwada Akan San na kwarai❤️
Doughnut
Baa saka ruwa ko milk cikin wannan doughnut din, cream nd yoghurt kawai, wannan shi ake kira doughnut 🍩 😋sai an gwada Akan San na kwarai❤️
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba flour cikin bowl kisa, sugar, baking powder, salt, yeats, milk powder, kiyi mix saiki zuba mai kikara juyawa sannan ki zuba yoghurt dinki tareda cooking cream kijuya sosai zakiga yana hadewa ki bugashi sosai harya kammala hade jikinsa, saiki rufe for 20/30 minutes ya tashi saiki shafa flour wajan murji ki murza saiki fidda shape din doughnut ki jera a try ki kara rufewa minutes 5 ya kara tashi saiki Dora mai wuta Idan ya danyi zafi sama sama saiki soya, shikenan an kammala doughnut..
- 2
- 3
- 4
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Basbousa
To itama dai baa saka ruwa idan kika hada Yoghurt nd cream, oil shikenan 😀Recipe na Basbousa kala kala ne kowa da yanda yake hadin tashi, to Amman wannan shine wanda muka sani mukasan larabawa dashi... @matbakh_zeinab -
-
Alkubus
Yana bukatar bugu idan har kinason yayi miki laushi kamar wannan, yeast din zaki iya saka 1tbs da kadan , Amman ni 2 nasa @matbakh_zeinab -
-
-
-
-
Ring doughnut
Wnn shine karo na farko da na yi wannan doughnut din na zamani.gsky naji dadinshi sosai. Kuma iyalina sun yaba sosai Fatima muh'd bello -
Egg roll
Zaki iya amfani da butter maimakon mai, Karki cika wuta wajan suya idan kika cika cikin zai miki tuwo bazai soyu ba kenan... @matbakh_zeinab -
-
-
Fanke me madara
#dandano.Ina San fanke gashi Ina da milk flavour kawai se nayi shi kuma alhamdulillah yayi dadi Ummu Aayan -
Doughnut
Ina son doughnut Amma nafi son shi d xafinsa naci shi a lokacin d nayi .Kuma wannan doughnut din Bansa Masa kwae b bns Masa Madara b.yasha dae bugu😂 Zee's Kitchen -
Danwaken fulawa da zobo
Wannan hadin akwai dadi sosai sai an gwada akan san na kwarai #amrahbakery Fatyma nuradeen(Ya'anah) -
Twisted Korean Doughnut
A gaskiya wannan twisted Korean doughnut yanada matukar dadi wlh kuma ga sauki gashi bashida cin kudi ya kamata sisters ku gwada dan Allah. Aysher Babangida (Ayshert Cuisines) -
Ring doughnut
Wannan ring doughnut yayi daɗi sosai saikun gwada #foodex#cookeverypart #worldfoodday Mrs,jikan yari kitchen -
Doughnut
Omn# Na dade ina ajiye da flour for more than a months, so i decide to fry doughnut cos am carving for it. Maimunah yahaya Abubakar -
Dafaduka mai sinadarin girki mai hannun maggi
Wannan abincin yayi dadi sosai, sai an gwada akan san na kwaraiFatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
-
Doughnut
Wannan doughnut din nayi shine urgently don bakuwa ta kuma Alhamdulillah taji dadinsa sosae harda guziri......🤣 Zee's Kitchen -
Doughnut
Wanna snack na da dadi sosae koma zaki iya cin shi da drink ko any kind of drinks aysher gidado -
-
-
-
-
Doughnut
Inason yin doughnut domin yasan inda yunwa take😀kuma yana taimakawa yara idan zasu makarata. Gumel -
Doughnut
Wannan doughnuts din na yishi ne don yaran sister na😍suna son zuwa na gidansu don nayi masu abin kwadayi, shine nai musu doughnuts batare da nasa butter ba ( sai oil) kuma yayi dadi suma sun yawa sosai😋😘😍💞 Zeesag Kitchen -
-
-
Doughnut (measurements na 250 pieces)
Wannan doughnut din nayi shi ne n taron suna gsky Wanda nayiwa sunji dadinsa sosae sun yaba Zee's Kitchen -
Apple milk shake😋😋
Naga wannan recipe din a you tube na gwada Shi Kuma naji dadinshi sosai😋😋😋😋😋 Fatima Bint Galadima
More Recipes
sharhai (6)