Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. 3Fura
  2. 2 cupsnono
  3. 2Ayaba
  4. 1 cupmadara
  5. Sugar to taste

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    As aka fura, nono, madara, sugar, ayaba a blender sai a markada har yayi laushi. Shi kenan a gama sai a sa a fridge yayi sanyi

  2. 2

    Bayan yayi sanyi sai a sa a kofi asha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ruqayyah Anchau
Ruqayyah Anchau @anchau_cooks
rannar
Kaduna
Welcome to my world of cooking ❤️😍😘💕♥️
Kara karantawa

Similar Recipes