Kayan aiki

  1. 1pack spaghetti
  2. 10medium Irish potatoes
  3. Tattase
  4. Tomatoes, scotch bonnet
  5. Onions
  6. Seasoning
  7. Veg.oil
  8. Ram meat
  9. tspSalt
  10. Spices,curry,thyme

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na zuba ruwa a tukunya suka tafasa nasa gishiri kadan da mai 2tbs na zuba taliya ta dahu na tace.sai nasa wasu ruwan na dafa dankali bayan ya dahu na yanka ynda nkeso

  2. 2

    Na dafa Mana da kayan kamshi da gishiri bayan ya dahu na sauke na soya,sai na dauko blander na markada kayan miyana na juye cikin mai a tukunya nasa magi da spices na juye nama na barshi ya dahu🤤

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Ummouh Muhammad
Ummouh Muhammad @Cookhafsat2017
rannar
Katsina State

Similar Recipes

More Recommended Recipes