Kayan aiki

awa 1mintuna
4 yawan abinchi
  1. Kaza
  2. Attaruhu, albasa, tomato
  3. Maggi
  4. Thyme, curry
  5. Pepper soup spices
  6. Ginger,garlic paste
  7. Spring onion

Umarnin dafa abinci

awa 1mintuna
  1. 1

    Zanwanke kazata da vinegar incire dantin tas insa ruwa inwanke ta sosai inyanka insa a tukunya inyanka albasa inzuwa aciki insa salt kadan insa ginger&garlic paste,thyme inrufe.

  2. 2

    Zanwanke kayan miya inyi grating zandura pan insa Mai kadan insuya kayan miya sai injuye akan kajin injuya insa Maggi,curry,Pepper soup spices,zan farfasa citta insa injuya sai inrufe yakara sa dahuwa.

  3. 3

    Idan tadahu insauke aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

sharhai (7)

Similar Recipes