Lemun kukan kwarbebe

@Rahma Barde @cook_15125852
Yau nazo mana da lemu me dadin gaske natural a wasu garuruwan suna kiran abun garin kuka ko kwalba ko kuma kwame duka dai akwai dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba garin kukar ki cikin roba sai ki kawo madara ki zuba da condense milk da suger
- 2
Sai ki kawo ruwan da kika dafa da kayan kamshi na shayi sai ki zuba ki juya ko ina ya hade
- 3
Sanan sai ki kawo rariya ki tace sai ki zuba ruwan sanyi ki kawo kankara ki zuba
- 4
Idan yayi sanyi sai asha yana da dadi sosai
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Dates milkshake
Abinshane medadin gaske kuma yanada amfani ga jikin dan adam inasansa sosai


Lemun Na'a Na'a
#lemu. Wannan lemu akwai dadi ga kara lafiya.


Burger buns
#IAMACTIVE #FPCDONE. Tnx u cookpad Duka iyalaina sunji dadin burger da nayi since Ummy ki qara mana abun da SpongeBob yakeyi a cartoon


Miyar kuka
miyar kuka miyace ta gargajiya mai dadin gaske kuma kuka tanada amfani ajikin dan adam inasan miyar kuka sosai


Ɗanbagalaje (wainar rogo)
#repurstate#.mamana ce ta koya min ana iya yinta da danyan rogo ko garinsa ko garin kwaki. Nayi nawa da garin kwaki.


Watermelon smoothie 1
Wannan Abun Shane me sauki ga Gina jiki Kuma a mintuna kadan Zaki yi shi


Orange milkshake 🍹🍸🍻
Gsky yanada dadi sosai musamman idan kina daya dg cikin Orange lover's kai ko bakya ciki ma idan kk gwada inshaa Allah zakiji dadinshi sosai dg ranar kema kin zama cikin Orange lover's😊😊yanada dadi sosai yanada sauki g kuma amfani a jiki da kisayi na kanti gwara kiyi irin wannan ke kk hada abunki kinsan koma meda me kk saka kawai gwada kisha mmki😉😍


Healthy drink
#teamTrees.Abinshane me dadin gaske ga kara lafiyar jiki dan adam


Doughnuts
Wannan snacks din akwai dadi a lokacin sahur da buda baki iyalina suna kaunarsa #sahurricecontest


Banana smoothie
Banana smoothie yana da dadi kuma yana kara lafiya a jikin mutun


Doughnut
Wannan doughnut nayi cooksnap dinsa a gurin anty Aisha na gode sosai da sosai kuma yayi dadi


Freshyo candy milkshake💗
Yanada dadi sosai ga kuma saukin yi #repurstate


Yanda ake whipped cream
Akwai dadi a cake cookies da dai sauransu


Danbun shinkafa da hanta
Abun marmari


Gullisuwa
#alawa Inayin wannan gullisuwa ne sabida yara amma sai naga dubu Daya ta isheni infara sana'a sai nafarayi ina sayarwa naira 100 zuwa sama kuduba hoto a kasa zakuga packaging din


Lemun kankana
Naji dadin lemun nan sosai


Farfesun bushanshan kifi
Miyan garin mune kuma yana da dadi sosai, ana shansa haka ko kuma a hada da shinkafa ko wani abun


Alala da aka gasa
Foodfoliochallenge ko yaushe anayin alala ta gwangwani ko a kulla a Leda ,sai nayi tunanin na gasa naji ya zatayi gsky kuma tayimuna dadi sosai dani da iyalina


Tapioca pap
Nakanyishine ma yara sunaso sosai Kuma yanada sinadaran calcium da iron sosai a jikinsa


Fish puffs
Akwai dadi ga kuma kyau a ido, yana da kyau mu rika sarrafa ko canja yanayin girki domin karin sha' awa ga iyalan mu.


Fankaso
Fankaso naui ne na abincin gargajiya da akeyi da garin alkama,ana cin shi da taushe,parpesu,sikari ko zuma.


Lemun zaqi
Yarana suna sonshi sosai kuma muka samu lemu mai ruwa sosai ga lahiya a jiki.


Dangano Coffee ☕
A farko kafin inyi beating in coffee in yh bani creamy nasha fama 😂sister nah da Hubby sun min daria sosai 😁nace zan basu mamaki sai nayi 😎Kuma nayi yh min yanda nake so 🤗wannan tun 2020 kenan 😂😂😂banyi posting ba saiYau🤣Rabo nah da posting tun last year 😍#Mukomakitchen


Fruit custard
Yawanci Yara na suna son Custard Sosai, Muna xaune Suka ce,Xasu sha se nace Bari dai yau na sake Sabunta dafa shi Din.


Lemon tsamiya da Na'a Na'a
Gaskiya yayi Dadi sosai ga amfani a jikin dan Adam.#Lemu


Lemun kokomba ta musamman mai whipped cream
Na kasance mace mai son duk wani abu da akayi da kokomba.ina amfani da kokomba a ko da yaushe.a kowane lokaci baka raba ni da lemun kokomba kama daga juice din sa ko lemonade. Haka a girkuna ina yawan hadasu da kokomba ko wajen hada sauce na kwai ko makamancinsa. Inason kokomba sabida amfaninsa a jiki ta bangaren lafiya. #lemu


Croissants pie
Jaraba sabon Abu yanada dadin, ballantana ace abun Mai Dadi ne. Kwalama ce Mai qayatarwa Kuma da anci an qoshi. #kitchenhunt challenge#


Danwake
#OMN inada ragowar garin danwake yafi 1month yau kawai na dauko nayi amfani dashi. Kuma munji dadin shi sosai


Kunun Tsamiya Da Kayan Kamshi
Abincine damuke sonci dasafe tunba a weekend ba😋kuma muna hadawane da burodi da gyada kadade bakaji yunwa ba#gargajiya


Pan cake
Akwai Dadi yara suna so sosai.

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15720922
sharhai (6)