Gullisuwa

Safmar kitchen
Safmar kitchen @safmar
Ramat Close U/Rimi

#alawa Inayin wannan gullisuwa ne sabida yara amma sai naga dubu Daya ta isheni infara sana'a sai nafarayi ina sayarwa naira 100 zuwa sama kuduba hoto a kasa zakuga packaging din

Gullisuwa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#alawa Inayin wannan gullisuwa ne sabida yara amma sai naga dubu Daya ta isheni infara sana'a sai nafarayi ina sayarwa naira 100 zuwa sama kuduba hoto a kasa zakuga packaging din

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsMadara
  2. 1/4 cupSuger
  3. 1/8 cupRuwan dumi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba Madara a mazubi me kyau ki zuba suger aciki ki juyasu su hade

  2. 2

    Sai ki dinga yayyafa ruwan kina kwaba wa har ya hade

  3. 3

    Sannan sai ki dinga diba kadan kadan kina mulmulawa kanana balls sai ki daura mai a wuta idan yayi zafi sai ki rage wuta yazama low sai ki fara zubawa kina soyawa yayi golden brown 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safmar kitchen
rannar
Ramat Close U/Rimi
ina matukar son girki shiyasa banajin wahalar zuwa ko ina in kara koya
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes