Fankaso

mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
Kaduna State, Nigeria

Fankaso naui ne na abincin gargajiya da akeyi da garin alkama,ana cin shi da taushe,parpesu,sikari ko zuma.

Fankaso

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Fankaso naui ne na abincin gargajiya da akeyi da garin alkama,ana cin shi da taushe,parpesu,sikari ko zuma.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi 4 na garin alkama
  2. Ruwan dumi
  3. Gishiri
  4. chokaliYeast babban
  5. Ruwan Kanwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba garin alkamar ki a roba seh ki zuba gishiri kadan da yeast ki juya.seh ki zuba ruwan kadan kadan kina kwabawa amma kar yayi ruwa.idan kin gama kwabawa seh ki rufe da leda ki sashi a waje meh dumi ya tashi.

  2. 2

    Bayan ya tashi seb ki buga shi sosai ki dan zuba ruwan kanwa kadan ki bugashi ya bugu seh ki rufe ki bashi kamar minti 15 ya kara tashi.

  3. 3

    Ki dora mai a wuta ki yanka albasa ki zuba idan yayi zafi seh ki samu faranti meh dan fadi ki samu ruwa a roba ki rika sawa a bayan farantin seh ki dibo kullin kadan ki saka a bayan farantin seh ki fadadashi ki yi rami a tsakiyan seh ki juya shi ki saka a mai.

  4. 4

    Idan gefe daya yayi ja seh ki juya daya gefen shima ya soyu seh ki kwashe haka zaki yi har ki gama soya kullin.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
rannar
Kaduna State, Nigeria

sharhai

Similar Recipes