Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1:30mnt
5 servings

Cooking Instructions

1:30mnt
  1. 1

    Da farko zaki gyara kifinki sannan ki zuba masa ruwa ki wanke, sosai yadda karnin sa zai fita. To daga nan zaki dakko kayan spices ɗinki kamar curry, citta, Maggi, gishiri, tafarnuwa, ki zuba a kwano wanda zai maki daidai, sannan ki saka dan ruwa kadan aciki sai ki juya ya haɗa jikinsa sannan ki dakko kifinki bayan kin gama wanke sa kishafa wannan hadin da kikayi, daga nan sai ki dakko mai ki soya sa amma ba aso wuta tayi yawa.

  2. 2

    Sai ki je ki dauki dankalinki bayan kin yanka kin gyara shi, sai ki ɗora mai fari, akan wuta idan yayi zafi sai kifara soya sa amma fa yankan chips zaki masa, daga nan zaki barsa ya soyu yadda kike so.

  3. 3

    Zaki gyara attaruhunki da albasa ki jajjjaga attaruhu, albasa kuma ki yanka ta kanana, sannan ki zuba mai akasko ki zuba tafarnuwa da currynki sune spices da na ambata afarko, sannan ki zuba albasa, sai attaruhu ahaka ki barsu su dan soyu sannan ki zuba sauran su Maggi da gishiri etc. Ki soyata yadda yadace

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
NAFEESATOUR
NAFEESATOUR @Nafeeskitchens
on
Kazaure
i love cooking😋
Read more

Comments (5)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
wow breakfast is served let me bring tea ☕

Similar Recipes