Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. butter 1
  2. sugur 1 cup
  3. egg 5
  4. bakin powder
  5. 1 tea spoon baking soda
  6. 1 tea spoon vanilla

Cooking Instructions

  1. 1

    Zakisamu butter dinki ki juye ta a abu mai kyau sai ki dauko suger ki kijiye akan butter sai ki ta juyawa har sai sugar ya narke butter tayi haske snn kizuba egg dinki aciki sai ki juya su sai ki zuba baking powder da baking soda ki juya su sai kisa vanilla flavor dinki aciki sai ki zuba fulawa aciki kijuya har sai ya hada jikinsa

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
khadija ibrahim muhammad
khadija ibrahim muhammad @d456789101112131415
on

Similar Recipes