Samosa sheet

aeeysha snacks nd More
aeeysha snacks nd More @aeeyshahadi

Wannan samosa sheet na dough yana da dadi sosai kuma shine idan kayi yakeyin crispy

Samosa sheet

Wannan samosa sheet na dough yana da dadi sosai kuma shine idan kayi yakeyin crispy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hour 1mintuna
  1. 4 cupsflour
  2. 4 spoonMai
  3. 1 spoonGishiri
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

hour 1mintuna
  1. 1

    Da farko zaki sami flour ki wanda kika takande ta

  2. 2

  3. 3

    Sai kizaba aroba kidauko mai dn nan shima kizuba sai ki saka gishiri.

  4. 4

    Sai ki dauko ruwa me dumi ki dinga zubawa kina kwabawa har

  5. 5

    Sai ta kama jikintasai ki barta zuwa 5-10 min hka

  6. 6

    Sai na dauko nayayyaka su kanana sai na dinga murza bamasu fadi sosai ba

  7. 7

    Sai nazo nashafa musu mai na barbada flour na dora daya kan wata

  8. 8

    Sai nagasa afrying fan sai na raba shi gda 4 sai nazo na bareshi.

  9. 9

    Bayan nan sai na qara buda shi yayi fadi circle

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aeeysha snacks nd More
rannar

Similar Recipes