Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki fara fere doyarki ki wanketa tas sannan ki xuba a tukunya kisa ruwa bada yawaba kisa farin maggi da salt kaɗan ki rufe
- 2
Idanta dahu sama sama kada kibari tadahu kamar xakiyi sakwara saiki sauke ki xube a colendar ruwan ya tsiyaye saikiyi mashing nata
- 3
Idan kika ida dagargaxata saiki xuba attarugu,maggi,albasa,lawashi,nama damachan kin tafasashi kin daka saiki xuba saikiyi mixing komai yagame saiki dinga ɗiba a hannunki kina ball harki ida duka
- 4
Bayannan saiki fashe eggs ɗinki kisa attarugu,lawashi,maggi saiki karkaɗashi sosai wanchan balls ɗin saiki barbaɗasa masa flour sannan kisa a ruwan egg sannan ki soya a ruwan mai idan ɗayan gefe yayi saiki juya ɗayan gefe haka harki ida shikenan our yam balls is ready🤤😋
MRS, JIKAN YARI KITCHEN
Similar Recipes
More Recipes
sharhai