Irish da kwai

Zainab Jari(xeetertastybites)
Zainab Jari(xeetertastybites) @08165619371z
Sokoto,

Wannan girki yana da inganci sosai kuma mostly anayin shine a breakfast

Irish da kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan girki yana da inganci sosai kuma mostly anayin shine a breakfast

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30minutes
1 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

30minutes
  1. 1

    Ki fere irish dinki sai ki wanke kisa gishiri sai ki soya

  2. 2

    Ki fasa kwanki kisa albasa,maggi,yaji ki kadan sai ki zoba mai a frying fan sai ki soya shikenan sai kici abunki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Jari(xeetertastybites)
rannar
Sokoto,
Am zaynab jari by name, studying @ udus,live in skt I love cooking .........
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes