Samosa

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Yana d dadi sosae musamma idan yaji nama

Samosa

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yana d dadi sosae musamma idan yaji nama

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Baking powder
  3. Ruwa
  4. Maggi
  5. Shafin samosa
  6. Nama
  7. Karas
  8. Albasa
  9. Attaruhu
  10. Koren tattasae
  11. Kabeji
  12. Kyn dandano
  13. Curry
  14. Mai n suya
  15. Kayan hadin ciki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki Sami roba ki tankade fulawar ki sae ki xuba baking powder d Maggi kadan ki kwaba kmr waenar fulawa Amma yafi n waenar fulawa kauri sae ki Sami non stick d brush ki dinga shafa shi a jikin non stick din kmr kina painting a tsaye edn y gasu sae taso don kanshi sae ki cire ki Adana a Haka har ki gama

  2. 2

    Sae ki tanana Naman ki edn Kuma d minced meat ne shima shi tanana ki goga karas,kabeji kadan,albasa ki jajjaga attaruhu kadan ki xuba ki akan Naman sae ki Dan sa ruwa kadan wannan suyar Bata bukatar Mae edn ruwan y tsotse sae ki goga koren tattasae ki xuba kisa Maggi d onga d curry d Dan sugar kadan ki juya ki barshi minti kadan ki sauke

  3. 3

    Sae ki dauko wannan shafin d kk Yi ki xuba Naman a ciki kmr haka ki nada

  4. 4

    Sae ki kwaba fulawa me kauri sae ki like bakin dashi yadda baxae bude b wajen suya ana son ne y bada TRIANGLE SHAPE

  5. 5

    Sae a Dora mae yy xafi sae a soya edn yy golden brown sae ki kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes