Shawarma

Deejoo's classy bites
Deejoo's classy bites @Deejoo7075

I made this delicious shawarma for breakfast 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45mins
4people
  1. Shawarma bread
  2. Mayonnaise
  3. Mince meat
  4. Ketchup
  5. Onions
  6. Pepper
  7. Seasoning
  8. Curry
  9. Thyme
  10. Ginger cabbage

Umarnin dafa abinci

45mins
  1. 1

    Xaki fara tafasa namanki and set aside

  2. 2
  3. 3

    Saeki jajjaga pepper dinki kiyi slicing onions dinki,sannan ki daka namanki,sannan ki yanka cabbage dinki and set aside

  4. 4

    Daga nan xaki dauko pan dinki ki xuba oil aciki kixuba slice onions dinki,kisoya sannan kixuba jajjagenki n pepper d kikayi kisoya,saeki xuba seasoning dinki da Curry and thyme dinki,daga nan saeki xuba dakakken namanki aciki kisoyashi sama sama,idan yayi ki sauke and set aside.

  5. 5

    Daga nan saeki hada mayonnaise dinki da ketchup awuri daya

  6. 6

    Saeki sakama cabbage dinki mayonnaise and set aside

  7. 7

    Saeki dauko shawarma bread dinki ki shafa masa hadin bama d ketchup d kikayi

  8. 8

    Saeki fara xuba cabbage kamar haka yanda yake a pic dinnan

  9. 9

    Saeki xuba hadin namanki asama

  10. 10

    Xaki iya qara xuba hadin cabbage asama

  11. 11

    Daga nan sae kiyi rolling dinshi kamar haka

  12. 12

    Daga nan xaki dauko pan dinki ki gasata kadan,idn tyi kisauke

  13. 13

    Your shawarma is ready!Enjoy 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Deejoo's classy bites
rannar

sharhai (6)

Similar Recipes